Wannan Lecture ce da Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah) Ya Gabatar A Masallachin Juma'a na Aliyu Ibn Abi- Talib dake Stear Quarters Acikin Garin Bauchi. Malam Ya Gabatar da Wa'azinne Akan Masu Ikirarin Cewa Wai Sune Masoya Annabi (S.A.W) Abun Tambaya Anan Shine * Kanada Matane Guda 2. Ta Farko tana maka Biyayya, Kana cire kayanka zata Dauka ta wankema, Duk abunda kamata Umarni Tana aikatawa, Bata son bacin Ranka. *Ta Biyu Kuma Bazata maka biyayya ba akan Duk Umarnin daka Mata, Sai Tayi ta cewa duk duniya babu Wanda Yakaita sonka. Dan Allah Wacce ce Acikinsu Take sonka Tsakani da Allah? Jama'a Muyi Adalci Tsakanimmu da Allah. * Bangare na Farko damuwarsu Suyi Koyi da Annabi (S.A.W) Ta wajen Dukkanin Al'amuransa Na Yau da Kullum. Da Yi masa Biyayya aduk Abunda Yayi Umarni. * Daya bangaren Kuma Damuwarsu Shine A Taru Ayi Biki domin Tunawa da Rasuwar Manzon Allah (S.A.W), Basu damu da Koyi dashiba Ku kuma Yimasa biyayya akan Abunda Yayi Umarni. Waye Cikinsu Masoyin Annabi na Gaskiya? Domin Sauraron Wannan Lecture Mai Albarka shiga wannan Link dake Kasa.
Download Audio
Title :
Tafsir: Suwaye Masoyan Annabi By Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum
Description : Wannan Lecture ce da Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah) Ya Gabatar A Masallachin Juma'a na Aliyu Ibn Abi- Talib dake Ste...
Rating :
5