Daga Dr Ibrahim Jalo Jalingo
WANI YA SAIDA MUSULMAN TARABA SABODA KARA AJIYARSA A BANKUNA;
Ga wadanda ba su san irin warayyar da Musulmin Jihar taraba suke fiskanta ba cikin yan watanni shidan nan kadai da suka wuce, ya kamata su san cewa:-
1. Gwamnatin jihar Taraba a karkashin gwamnan da ke kan kado yanzu tana da kwamishinoni 21 ne amma kuma saboda kiyayyarta ga Musulmi, Musulmi 5 ne kadai a cikinsu.
2. Gwamnan Taraba yana da Special Advisers da Assistance 110 amma Musulmi 13 ne kawai a cikinsu.
3. Sun ba da appoinment a civil service na mutum 3,000 amma babu Musulmi ko daya da muka sani ya samu.
4. Dukkan key offices na State government: SSG, Chief of Staff, Head of Service, Speaker of the House of Assembly, dukkan wadannan mukamai babu ko daya a hannun Musulmi.
Duk da irin wannan hali da Musulmin Taraba suke ciki, duk da irin wannan danniya ta kiyayyar addini da suke ci, amma kuma a sami wani da zai zalunce su cikin hukuncin zabe saboda kawai abin duniyar da zai samu!!
Title :
Shin Ana Wa Musulmai Adalci Kuwa A Jihar Taraba?
Description : Daga Dr Ibrahim Jalo Jalingo WANI YA SAIDA MUSULMAN TARABA SABODA KARA AJIYARSA A BANKUNA; Ga wadanda ba su san irin warayyar da Musulmin ...
Rating :
5