Babban liman Masallacin masjid Quran da ke Bauchi Sheikh Dr Isah Ali Pantami ya ziyarci shugaban kasa Najeriya Muhammadu Buhari.. Shidai Isah Ali Pantami mataimakin Farfesa ne a Islamic University of Madina, da ke Saudi Arabia, yanda yake koyar da kwamfuta da darrusa IT
Title :
Photos: Sheikh Isah Ali Pantami Ya Ziyarci Buhari
Description : Babban liman Masallacin masjid Quran da ke Bauchi Sheikh Dr Isah Ali Pantami ya ziyarci shugaban kasa Najeriya Muhammadu Buhari.. Shidai Isa...
Rating :
5