Ziyarar Da Hamshakin Mai Kudin Duniya, Bill Gate Ya Kawo Nijeriya Kenan Game Da Cutar Maleriya Da Ta Shan Inna, Inda Taron Wanda Aka Gudanar Da Shi A Jihar Kaduna Ya Samu Halartar Gwamnonin Yankin Arewa Guda Shida Da Kuma Sarakuna, Ciki Har Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Sa'ad Abubakar III
Title :
Photos: Bill Gates Ya Ziyarci Kaduna
Description : Ziyarar Da Hamshakin Mai Kudin Duniya, Bill Gate Ya Kawo Nijeriya Kenan Game Da Cutar Maleriya Da Ta Shan Inna, Inda Taron Wanda Aka Gudanar...
Rating :
5