Wanna hotuna da kuke gani..shine ake ta yadawa a shafin twitter.. na wata Yarinya wanda aka mata aure a ranar 17 ga wanna wata.. ita dai Yarinya ba bayyana sunan ta ba... amma wanda ya aure ta suna sa Baba Ahmad
Daga Admin
Olumide Babatunde
Title :
Photos: Anyi Wa Wata Yarinya Yar Shekara 8 Aure A Zariya
Description : Wanna hotuna da kuke gani ..shine ake ta yadawa a shafin twitter.. na wata Yarinya wanda aka mata aure a ranar 17 ga wanna wata.. ita dai Ya...
Rating :
5