Shahararren jarumin finafinan Hausan nan, Ali Nuhu ya ajiye sana'ar fim na wani dan lokaci inda ya koma makaranta don karo ilimi.
Ali Nuhu ya bayyana komawarsa makaranta a shafinsa na Facebook a yammacin nan.
Jarumin zai karanci sabbin dabarun shirya finafinai ne a Jami'ar Southern California dake kasar Amurka.
Title :
Photos: Ali Nuhu Ya Je Karo Ilmi A Kasar Amurka
Description : Shahararren jarumin finafinan Hausan nan, Ali Nuhu ya ajiye sana'ar fim na wani dan lokaci inda ya koma makaranta don karo ilimi. Ali ...
Rating :
5