MATAR SAMBO DASUKI TA GARZAYA OFISHIN YAN SANDAN FARIN KAYA DSS TA NA NEMAN A SAKI MIJINTA KO KUMA A RUFE SU TARE
.
TUNDA MIJINA YA CIKA SHARUDAN BADA SHI BELI KUMA KOTU TA SAKE SHI INA ROKON KU DA KU SAKI MINI MIJINA
.
Mijina Bashi da Cikekkiyar Lafiya yana Cikin Wani Mumunan Yanayi ya kamata ku sake shi ya tafi ya Nemi Magani har idan baso kuke Ya Mutu A KURKUKU ba
.
Mijina ya cika duk kan sharidodin da kotu ta ce sai ya kawo Na Bada shi Beli kuma Ya cika dukkannin hakan Yan uwansa da 'Ya'yansa na cikin tashin hankali kamata ya yi ku sake shi dan ya Nemi lafiyarsa
.
Kotu ta saki Mijina kuma bayan wasu Awoyi kun sake kama shi so kuke ya Mutu A wajen ku?
.
Jaridar THE NATION NEWSPAPR ce ta buga wannan labarin inda tace A jiya ne da Daddare matar Sambo Dasuki ta kutsa Ofishin Hukumar Yan Sandan ta Farin kaya DSS
.
Kuma Jaridar ta Samu wannan labarin ne daga wani Jami'i a hukumar inda ya kara da cewar daga baya Sun bar Matar Sambo Dasuki ta Gana da Mijinnata
.
A baya bayan nan dai ana tuhumar sambo Dasuki tare da wasu Jami'an tsohuwar Gwamnatin data Gabata Akan Badakala da suka yi na kudaden siyan makame wanda hakan ce tasa ake rike da Sambo Dasuki
.
Me zakuce Game da wannan kwama cala?
zaku iya comment da Facebook account dinku anan
Title :
Ku Sake Mun Mijin Ko Ku Rufe Mu Tare - Matar Sambo Dasuki
Description : MATAR SAMBO DASUKI TA GARZAYA OFISHIN YAN SANDAN FARIN KAYA DSS TA NA NEMAN A SAKI MIJINTA KO KUMA A RUFE SU TARE . TUNDA MIJINA YA CIKA S...
Rating :
5