Babban kotun Abuja ta bada umarnin ci gaba da tsare shugaban gidan rediyo Biafra a kurkuku. Mai shari'a John Itsoho shi ya bada umarnin a yau Laraba.
An kuma dage sauraren shari'ar har sai ranar 25 ga wannan wata. An kama shine tun cikin watan Oktoba na shekarar da ta gabata. Ya kafa wani gidan rediyo ne wanda ba bisa ka'ida ba, da nufin rajin kafa yankin Biafra.
Title :
Kotu Ta Bada Umarnin Tsare Shugaban Gidan Rediyo Biafra A Kurkukun Kuje
Description : Babban kotun Abuja ta bada umarnin ci gaba da tsare shugaban gidan rediyo Biafra a kurkuku. Mai shari'a John Itsoho shi ya bada umarnin...
Rating :
5