Sakamakon sauke wasu zabuka da kotun sauraren kararrakin zabukan 2015 da ta yi, hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa za ta sake gudanar da zabuka kusan 78 a wannan sabuwar shekarar.
Wasu daga cikin zabukan da aka soke sun hada da na gwamnoni, Sanatoci, 'yan majalisar tarayya da sauransu da dama.
Title :
Kimanin Zabuka 78 Ne Za A Sake Su A Fadin Kasar Nan
Description : Sakamakon sauke wasu zabuka da kotun sauraren kararrakin zabukan 2015 da ta yi, hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa za ta sake gudanar da ...
Rating :
5