Wata kungiyar matasan inyamurai mai suna "Buhari South East Youth Movement" ta mayar da kakkausar martani kan hasashen da wani malamin coci yayi cewa na cewa wasu na yunkuri yiwa Buhari kisan kwantan bauna.
Shugaban kungiyar Mr Nwobueze Onwunema ya fitar da wata sanarwa a garin Umahia ta jihar Abia cewa sun ji fada Frank Mbaka na hasashen za a yi yunkurin kashe shugaba Buhari yayin da ya ziyarshi a fadar Aso Rock wancan sati.
Nwabueze yace suna so duk Nijeriya su sani cewa duk wata kungiya ko wani da yayi yunkurin kashe shugaba Buhari to su yi shirin fuskantar tirjiya daga wajen mutanensu.
Nwabueze ya kara da cewa duk wani abu maras dadi da ya samu Buhari to ko shakka babu zasu tsayar da kasar nan har ta durkushe.
Title :
Indan Wani Abu Yasami Buhari, Sai Mu Durkusar Da Kasar Na - Inji Wasu Matasan Inyamurai
Description : Wata kungiyar matasan inyamurai mai suna "Buhari South East Youth Movement" ta mayar da kakkausar martani kan hasashen da wani mal...
Rating :
5