Hukumar DSS ta gayyaci mataimakin marigayi dan takarar gwamnan jihar Kogi a karkashin jam'iyyar APC, Abunakar Audu, wato James Falake da babban dan marigayin Mohammed Abubakar Audu bisa wasu dalilai da babu tabbaci, inda kuma daga bisani aka tsare su.
Daraktan yada labarai na yakin neman zaben Audu/Falake, Mista Duro Meseko shi ya bayyana hakan a yau Asabar, inda ya kara da cewa an garzaya da su hedikwatar hukumar da ke Abuja.
Title :
Hukumar DSS Ta Kama Falake Da Dan Marigayi Abubakar Audu
Description : Hukumar DSS ta gayyaci mataimakin marigayi dan takarar gwamnan jihar Kogi a karkashin jam'iyyar APC, Abunakar Audu, wato James Falake d...
Rating :
5