Rundunar tsaron kasar Mexico ta sake cika hannu da babban dan safarar kwaya da aka fi nema ruwa a jallo a duniya, Joaquin “El Chapo” Guzman bayan kubucewa daga gidan wakafi da ya yi a kwanakin baya.
Shugaban kasar Mexico, Enrique Pena Nieto shi ya sanar da kama mutumin a shafinsa na Twitter.
Title :
Dubun Babban Dan Safarar Kwaya Da Aka Fi Nema Ruwa A Jallo A Duniya Ta Sake Cika
Description : Rundunar tsaron kasar Mexico ta sake cika hannu da babban dan safarar kwaya da aka fi nema ruwa a jallo a duniya, Joaquin “El Chapo” Guzman...
Rating :
5