Bayan karasa zaben gwamnan jihar.Bayelsa a kananan hukumomi guda shida da aka yi a tsakanin jiya Asabar da yau Lahadi, hukumar zabe mai zaman kanta ta bayyana dan takarar gwamna a karkashin jam'iyyar PDP, Sirieke Dikson a matsayin wanda ya yi nasara a kan dan takarar APC, Timipere Sylver.
Title :
Dikson Na Jam'iyyar PDP Ya Lashe Zaben Gwamnan Jihar Bayelsa
Description : Bayan karasa zaben gwamnan jihar.Bayelsa a kananan hukumomi guda shida da aka yi a tsakanin jiya Asabar da yau Lahadi, hukumar zabe mai zam...
Rating :
5