--------------------------
Shugaban hukumar EFCC ya bada tsokaci akan dalilan da yasa hukumar EFCC ta saki Jaafaru Isa amma har yanzu ta na tsare da kakakin jam'iyyar PDP Olisa Metuh.
Ibrahim Magu da ya ke sanarwa ma nema labarai a jihar Legas yace bayan amincewa da karban kudin da Jaafaru Isa yayi da ga wajen Dasuki ya dawo da naira miliyan 100 sannan ya yi alkawarin dawowa da miliyan 70 din da ya rage cikin miliyan 170, Shiko Olisa Metuh, bayan yarda da yayi cewa ya karbi miliyan 400 yaki ya yi wata bayani akan dawowa da su bayan kuma kasa na bukatan kudaden domin ayyuka, in ji Ibrahim Magu.
Title :
Dalilin da ya sa muka saki Jaafaru Isa amma muka ki sakin Olisa Metuh - Hukumar EFCC
Description : -------------------------- Shugaban hukumar EFCC ya bada tsokaci akan dalilan da yasa hukumar EFCC ta saki Jaafaru Isa amma har yanzu ta n...
Rating :
5