Shugaban kasa Muhammadu Buhari a jiya Juma'a ya kalubalanci rundunar sojoji ta kasa wajen yin amfani da hikimar su don kwato daliban sakandire ta 'yan matan Chibok da aka sace.
Buhari ya ce kasar ta dogara ne da sojoji wajen yin amfani da hikima da salon yakin su don ganin an kwato'yan matan daga wurin 'yan Boko Haram.
Shugaba Buhari ya bayyana hakan ne a yayin ganawarsa da wakilan mazauna garin Chibok da kuma kungiyar masu rajin kwato 'yan matan Chibok.
Title :
Buhari Ya Kalubalanci Rundunar Sojoji Kan 'Yan Matan Chibok
Description : Shugaban kasa Muhammadu Buhari a jiya Juma'a ya kalubalanci rundunar sojoji ta kasa wajen yin amfani da hikimar su don kwato daliban sa...
Rating :
5