Wani dan kunar bakin wake ya kai hari a Gwoza, jihar Borno, inda ya kashe mutane 5.
Dan kunar bakin waken yake garin Izge, wanda yake kan iyakar Najeriya da Kamaru inda ya shiga cikin taron mutane a cikin sansanin yan gudun hijira ya tada Bam din.
Yusuf Dan, wanda yana da yan uwa a garin shine ya tabbatar ma Jaridar Leadership aukuwar lamarin. Inda ya bayyanna cewa an kira shi an gaya mashi cewa an kai harin.
Wani babban jam’in gwamnati ma ya bayyana aukuwar lamarin inda ya bayyana cewa zasu kai dauki ga mutanen garin ammw suna jin tsoro.
Title :
Boko Haram Ta Kai Hari Garin Gwoza
Description : Wani dan kunar bakin wake ya kai hari a Gwoza, jihar Borno, inda ya kashe mutane 5. Dan kunar bakin waken yake garin Izge, wanda yake kan i...
Rating :
5