A kokarin da gwamnatin tarayya take na ganin ta kawo karshen ta’addancin Boko Haram, wasu 'yan banga sun yi nasarar kama wani dan kungiyar Boko Haram a garin Yunusari dake jihar Yobe.
Wani shafin Twitter mai suna @Dan-Borno ne ya saki hotunan.
An kama dan kungiyar Boko Haram din ne a ranar Larabar da ta gabata, inda an gabatar da shi zaune cikin wata mota.
Title :
An Kama Wani Jigo Na Kungiyar Boko Haram A Jihar Yobe
Description : A kokarin da gwamnatin tarayya take na ganin ta kawo karshen ta’addancin Boko Haram, wasu 'yan banga sun yi nasarar kama wani dan kungi...
Rating :
5