Indomi Da Fati Yola Na Raye Ba Su Mutu Ba
Sabanin yadda jita-jita ke ta yaduwa na cewa fitattun jaruman finafinan Hausan nan wato Zainab Abdullahi wadda aka fi sani da Indomi da Fati Yola sun rasu, bincike ya nuna cewa suna nan a raye.
Wata majiya daga masana'antar fim ta bayyana cewa dukkan jaruman biyu suna cikin koshin lafiya.
Title :
Zainab Indomie Tana Raye Ba Ta Mutu Ba
Description : Indomi Da Fati Yola Na Raye Ba Su Mutu Ba Sabanin yadda jita-jita ke ta yaduwa na cewa fitattun jaruman finafinan Hausan nan wato Zainab Ab...
Rating :
5