A yau Alhamis ne fitaccen jarumin barkwancin nan na finafinan Hausa Rabilu Musa, wanda aka fi sani da Dan Ibro ya cika shekara daya cif da rasuwa.
Idan za a iya tunawa marigayin ya rasu ne a ranar 10 ga watan Disamba, 2014, a daidai ranar da aka gudanar da zaben fidda gwani na dan takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar APC.
Marigayin dai ya rasu ne sakamakon ciwon koda ya yi fama da shi. Sannan kuma ya rasu ya bar mata uku da yara da dama.
Title :
Shekara Daya Bayan Rasuwar Ibro
Description : A yau Alhamis ne fitaccen jarumin barkwancin nan na finafinan Hausa Rabilu Musa, wanda aka fi sani da Dan Ibro ya cika shekara daya cif da r...
Rating :
5