Mabiya Shi'a zun zargi gwamnatin jihar Kaduna karkashin jagorancin Malam Nasir El Rufai da rushe kabarin marigayiya Hajiya Hari Jamo, wato mahaifiyar Sheik Ibrahim Zakzaky dake unguwar Jushi a garin Zaria
Wasu mazauna unguwar da lamarin ya auku a gaban su, sun bayyana cewa wata motar rusau ce mallakar kamfanin KASUPDA tare da jami'an sojoji suka jagoranci rushe kabarin.
Tuni dai mabiya Shi'a suka soma zargin gwamnatin jihar da hannu wajen rushe kabarin, inda suka kara da bayyana cewa tun daga lokacin da rikici ya barke tsakanin sojoji da 'yan Shi'an ne gwamnan jihar yake nuna musu bambanci.
Title :
Yan Shi' Sun Zargi Gwamnatin Jihar Kaduna Da Rushe Kabarin Mahaifiyar Zakzaky
Description : Mabiya Shi'a zun zargi gwamnatin jihar Kaduna karkashin jagorancin Malam Nasir El Rufai da rushe kabarin marigayiya Hajiya Hari Jamo, w...
Rating :
5