Kowa yasan arewa tanada yan jarida masu basira da hazaka a ciki da wajen NIGERIA a wannan shekarar mun rasa yan jarida masu yawa kamar haka !!!
.
1. Alhaji Ado Gwadabe*
DW radio
.
2. Hajiya Tabaturen Dandume*
Radio Kaduna
.
3. Hajiya Bilkisu Yusuf*
Leadership
.
4. Nasirudden Muhammad*
RFI hausa
.
5. Ahmad Aja Gwarzo*
Radio Kaduna
.
6. Usman Muhammed*
Radio Kaduna
.
7. Lawal Sallau Jibia*
VOA radio
.
Muna addu‘ar ALLAH ya jikansu da rahma, yakai haske kabarinsu, yasa aljanna ta zamo gidajenmu na karshe baki 1
Title :
Yan Jarindu Da Suka Rasu A 2015
Description : Kowa yasan arewa tanada yan jarida masu basira da hazaka a ciki da wajen NIGERIA a wannan shekarar mun rasa yan jarida masu yawa kamar haka...
Rating :
5