inna Lillahi wa inna ilaihi raji'u... Allah yayi wa Sarkin Keffi Alhaji Mohammdu Chindo Yamusa II rasuwa yau da safe da misalin karfe uku na dare..Ya rasu ne bayan wani dan rashin lafiya da yayi.. Allah ya jikan shi yasa Aljana ne makoma sa Ameeen
Title :
Sarkin Keffi Ya Rasu
Description : inna Lillahi wa inna ilaihi raji'u... Allah yayi wa Sarkin Keffi Alhaji Mohammdu Chindo Yamusa II rasuwa yau da safe da misalin karfe u...
Rating :
5