Wata memba a majalisar wakilai ta tarayya, Honarabul Lar ta bayyana cewa rashin taka muhimmiyar rawar gani da gwamnatin APC ba ta yi a yanzu, zai iya baiwa jam'iyyar PDP damar sake dawowa mulki a zaben 2019.
'Yar majakisar ta kuma koka kan yadda membobin jam'iyyar PDP ke sauya sheka zuwa APC, inda ta ce maimakon hakan gara su ci gaba da zama a jam'iyyar tasu a kowane yanayi ta ke ciki.
Ta ce ta yi mamamkin yadda APC ta kasa taka rawar gani bayan ta karbi mulki duk da cika bakin da ta dinga yi a lokacin yakin neman zabe.
Title :
Rashin Taka Rawar Gwamnatin APC Zai Iya Sanya Wa PDP Ta Karbi Mulki A 2019, Inji Honarabul Lar
Description : Wata memba a majalisar wakilai ta tarayya, Honarabul Lar ta bayyana cewa rashin taka muhimmiyar rawar gani da gwamnatin APC ba ta yi a yanz...
Rating :
5