yan zanga zangar Biafra sun kona manyan motoci Kamfanin Dangote guda 6..a yayin da suke zanga zangar su a cikin garin Onitsha dake jihar Anambra.. A jiya dai yan zanga zangar Biafra sun kona babban Masallacin Jumma'a Onitsha
Title :
Photos: Yan Zanga Zangar Biafra Su Kona Manyan Motocin Dangote Guda 6
Description : yan zanga zangar Biafra sun kona manyan motoci Kamfanin Dangote guda 6..a yayin da suke zanga zangar su a cikin garin Onitsha dake jihar Ana...
Rating :
5