yayin da ake bikin Maulidi a jihar Kano. yan Shi'a sun nasu zanga zangar da kashe musu Yan'uwa da akayi, da kuma su kira ga gwamnatin ta sake musu shugaban su wato El Zakzaky.. wanda ya ja tawaga zanga zangar Mallam Sanusi Abdulkadir
Title :
[Photos] Yan Shi’a Sun Yi Zanga-Zanga A Jihar Kano
Description : yayin da ake bikin Maulidi a jihar Kano. yan Shi'a sun nasu zanga zangar da kashe musu Yan'uwa da akayi, da kuma su kira ga gwamnati...
Rating :
5