Hausawan dake zama garin Onitsha da Asaba sun fara bari garin bayan Zanga zangar Biafra da ake yi.bayan yan zanga zangar sun kona babban Masallacin dake Onitsha da kuma manyan motoci Kamfanin Dangote guda 6..
Title :
Photos: Yan Arewa Sun Fara Barin Onitsha/Asaba Bayan Zanga Zangar Biafra
Description : Hausawan dake zama garin Onitsha da Asaba sun fara bari garin bayan Zanga zangar Biafra da ake yi.bayan yan zanga zangar sun kona babban Ma...
Rating :
5