Dan Wasan Nijeriya Ne, Ogenyi Onazi Sanye Da Rigar Kwallon Super Eagles, A Yayin Da Yake Sayen Kosai A Garin Jos Shi Da Abokansa A Makon Nan, Bayan Ya Zo Hutu Daga Kungiyarsa Ta Lazio Da Ke Kasar Italiya.
Dan wasan ne ya sanya hoton da kansa a shafin sadarwarsa na Twitter, inda ya rubuta a jikin hoton cewa 'yanayin sanyin Jos dole sai an hada da abinci mai dumi kamar su kosai'
Title :
Photos: Onazi A Wajen Siyan Kosai
Description : Dan Wasan Nijeriya Ne, Ogenyi Onazi Sanye Da Rigar Kwallon Super Eagles, A Yayin Da Yake Sayen Kosai A Garin Jos Shi Da Abokansa A Makon Nan...
Rating :
5