wasu mutane sun yi wa gawarwakin mutane da sojojin Najeriya sun kashe sata
wanna ai rashin imani... da kuma mutuwan zuciya
Allah ya kiyaye
Title :
[Photos] Bushewar Zuciya Yasa Wasu Na Sata Ajikin Gawarwakin Yan Shi'a
Description : wasu mutane sun yi wa gawarwakin mutane da sojojin Najeriya sun kashe sata wanna ai rashin imani... da kuma mutuwan zuciya Allah ya kiyaye...
Rating :
5