Rahotanni daga kasar Saudi Arebiya sun tabbatar da rasuwar babban Ladanin Masallaci mai alfarma na Makkah wato dakin Ka’aba.
Ladanin, Shaikh M’azzin Muhammad Suraj Ma’aruf ya rasu ne bayan tsananin jiya. Za a yi jana’izarsa daidai da tsarin addinin Musulunci.
Title :
Ladanin Masallaci Makkah Ya Rasu
Description : Rahotanni daga kasar Saudi Arebiya sun tabbatar da rasuwar babban Ladanin Masallaci mai alfarma na Makkah wato dakin Ka’aba. Ladanin, Shaik...
Rating :
5