Kotun daukaka kara da ke zama a babban birnin tarayya Abuja, ta haramta zaben jihar Rivers.
Kotun karkashin jagorancin mai shari'a M.B Dongban-Mensem ya bayyana cewa zaben Nyesom Wike ya saba dokar siyasa, don haka kotun ta bada umarnin a sake zaben nan da watanni uku.
Title :
Kotu Ta Tabbatar Da Tsige Gwamna Wike Na Jihar Rivers
Description : Kotun daukaka kara da ke zama a babban birnin tarayya Abuja, ta haramta zaben jihar Rivers. Kotun karkashin jagorancin mai shari'a M.B...
Rating :
5