Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya bayyana a jiya Juma'a cewa jam'iyyar APC a karkashin gwamnatin Muhammadu Buhari ta gaji kasar da jam'iyyar PDP ta so kassarawa.
Gwamnan ya ce irin wadaka da dukiyar kasa da wasu mukarraban tsohon shugaban kasa Gooduluck Jonathan suka dinga yi ba tare da an bincike su ba, hakan ya sa ba za a iya shawo kan matsalolin kasar nan cikin sauki ba.
El-Rufai ya bayyana hakan ne a wurin taron da manema labarai suka gayyata a Kaduna.
Title :
Jonathan Ya Kusa Ruguza Nijeriya- El-Rufai
Description : Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya bayyana a jiya Juma'a cewa jam'iyyar APC a karkashin gwamnatin Muhammadu Buhari ta gaji...
Rating :
5