An karbo daga Anas bin Malik (RA) cewa: “Lallai Annabi (SAW) ya ce: “Lokacin da aka yi mi’iraji da ni, na wuce ta wurin wadansu mutane suna da farata na bakin karfe, suna yayyage fuskokinsu da kirazansu. Sai na ce: “Su wane ne wadannan ya Jibrilu?” Sai ya ce: “Wadannan su ne masu cin naman mutane, suna cin mutuncinsu.” Abu Dawuda ya ruwaito.
Ya Allah kasa mufi karfin zuciyarmu
ya Allah kasa muyi kyawawan cikawa
ya Allah kasa Aljannar fiddousi ne makoman mu.
Title :
ILLAR Cin Mutuncin Dan'uwanka Musulmi
Description : An karbo daga Anas bin Malik (RA) cewa: “Lallai Annabi (SAW) ya ce: “Lokacin da aka yi mi’iraji da ni, na wuce ta wurin wadansu mutane suna...
Rating :
5