A cikin wata sanarwa da Kanar Sani Usman Kukasheka ya fitar, rundunar sojin ta tabbatar da asarar rayuka, amma ba ta yi karin bayani ba ko mutane nawa ne suka mutu, ko kuma daga wanne bangare.
Sanarwar ta kuma ce, da zarar an maido da doka da oda a garin Zaria, 'yan sanda za su gudanar da bincike domin gano abinda ya faru.
Ana dai ci gaba da zaman dar dar a Zaria, sakamakon arangama tsakanin Sojojin da kuma yan kungiyar ta Shia.
Kasar Iran - wacce ke goyon bayan kungiyar Shi'a a Najeriya - ta yi kiran a kwantar da hankali.
Maido da doka'
Sojojin kasar sun zargi kungiyar ta Shi'a da yunkurin halaka babban hafsan sojin kasar lokacin da yaje Zaria ranar Asabar, sai dai kungiyar ta musanta wannan zargi.
A cikin wata sanarwa da Kanar Sani Usman Kukasheka ya fitar, rundunar sojin ta tabbatar da asarar rayuka, amma ba ta yi karin bayani ba ko mutane nawa ne suka mutu, ko kuma daga wanne bangare.
Sanarwar ta kuma ce, da zarar an maido da doka da oda a garin Zaria, 'yan sanda za su gudanar da bincike domin gano abinda ya faru.
Ana dai ci gaba da zaman dar dar a Zaria, sakamakon arangama tsakanin Sojojin da kuma yan kungiyar ta Shia.
Kasar Iran - wacce ke goyon bayan kungiyar Shi'a a Najeriya - ta yi kiran a kwantar da hankali.
Bbchausa
Title :
Har Yanzu Yan Shi'a Basu San Yadan El Zakzaky Yake Ba
Description : A cikin wata sanarwa da Kanar Sani Usman Kukasheka ya fitar, rundunar sojin ta tabbatar da asarar rayuka, amma ba ta yi karin bayani ba ko m...
Rating :
5