Rahotanni daga Najeriya na cewa akalla mutane 100 ne suka kone kurmus sakamakon fashewa da aka samu a wata masana’antar gas a Jihar Anambra a kudancin kasar.
Rahotanni sun ce lamarin ya auku ne a jiya a garin Nnewe bayan gas din da wata babbar mota ta zube a masana’atar suka tarwatse.
Kuma ma’aikatan masana’antar ne da dama suka kone tare da mutanen da suka je domin a cika masu tukunyar gas ta dafa abinci.
Sai dai babu wani tabbaci daga 'Yan Sanda akan adadin mutanen da suka mutu.
Wannan na zuwa ne a yayin da al’ummar Kirista ke shirye-shiryen bikin Kirsimeti a Najeriya.
Title :
Graphic Photos: Sama Da Mutane 100 Sun Koke Anambra
Description : Rahotanni daga Najeriya na cewa akalla mutane 100 ne suka kone kurmus sakamakon fashewa da aka samu a wata masana’antar gas a Jihar Anambra ...
Rating :
5