Hukumar kwallon kafa Najeriya ta sanar da rasuwar dan wasan club din Nassarawa United wato Baba Idris ya rasu.. sakamakon wani rashin lafiya da yayi.. wanda ya kai kimanin sati biyu a asibiti.
.. Allah ya jikan shi yasa Aljana ne makoma sa
Title :
Dan Wasan Kwallo Kafa Nassarawa United Ya Rasu
Description : Hukumar kwallon kafa Najeriya ta sanar da rasuwar dan wasan club din Nassarawa United wato Baba Idris ya rasu.. sakamakon wani rashin lafiya...
Rating :
5