shin daukaka yakan chanja halin mutum?
C Ronaldo shahararren dan kollon nan na kasar portugal ya saka kansa cikin layin masu bin maza wato luwadi.hotuna sun bayyana karara yanda dan wasan ya bata rawarsa da tsalle.har takai ga yan jaridu yin tsokaci akan wani tambaya da aka taba yiwa dan wasan kan cewa me zai iya cewa akan yan luwadi? ga amsar da ya bayar. abarsu suyi abunsu.ashe shima yakasance daya daga cikinsu ne.wannan kalubale ne ga masu koyi da ronaldo to ga wani sabon halin sa yabayyana.
Dan Jarida kasar Faransa Estelle Denis ya bayyana wa duniya tare da hujja sa akan cewa Cristiano Ronaldo Dan Luwadi ne.. cewa Shi ronaldo yana mu'amalar sa ne da ɗan dambe [KickBoxer] Badr Hari dan kasar Morocco. A cewar sa Ronaldo ya kan ziyarce shi Badr sau biyu ko wani sati tun shekaran da ya gabata. Ronaldo ya kanyi amfani da private jet [jirgin masu zaman kansu] wajen ziyarar Badr. Badr Hari yasha sanya hotuna sa tare da Ronaldo a shafin sa na Instagram da Facebook..
ga hutuna na kasa
Cristiano Ronaldo Tare da Badr Hari
Title :
Photos: Cristiano Ronaldo Dan Luwadi Ne
Description : shin daukaka yakan chanja halin mutum? C Ronaldo shahararren dan kollon nan na kasar portugal ya saka kansa cikin layin masu bin maza w...
Rating :
5