Ministan man kasar, Dr. Emmanuel Ibe Kachikwu ne ya bayyana haka a Fatakwal a wata zanatawar da ya yi da 'yan jarida.
Ya ce ragin zai fara ne daga ranar daya ga watan Janairun sabuwar shekara.
A cewar Ministan ya kara da cewa gwamnati ta dauki wannan matakin ne bayan ta yi nazarin hawa da saukar da farashin mai ke yi a kasuwar duniya.
A bayan dai gwamnatin Najeriya ta sha alwashin cewa za ta dinga yanke farashin mai gwargwadon yanda yake a kasuwar duniya, kuma ta dauki matakin rage fashin ne don tabbatar wa 'yan Najeriya cewa babu yaudara a cikin batun.
Bbchausa
Title :
Buhari Ya Rage Farashin Man Fetur Zuwa 85
Description : Ministan man kasar, Dr. Emmanuel Ibe Kachikwu ne ya bayyana haka a Fatakwal a wata zanatawar da ya yi da 'yan jarida. Ya ce ragin zai f...
Rating :
5