Ban Je Kasar Dubai Domin Yi Wa Buhari Makarkashiya Ba, Munafukan 'Yan Siyasa Ke Neman Shiga Tsakani Na Da Shi, Inji Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Alhaji Atiku Abubakar
Ya kuma kara da cewa ya je kasar Dubai din ne shi da iyalinsa domin jinyar raunin da yake fama da shi a gwuiwa.
lols tooh daman ya isa ne?
Title :
Ban Je Kasar Dubai Domin Yi Wa Buhari Makarkashiya - Atiku
Description : Ban Je Kasar Dubai Domin Yi Wa Buhari Makarkashiya Ba, Munafukan 'Yan Siyasa Ke Neman Shiga Tsakani Na Da Shi, Inji Tsohon Mataimakin Sh...
Rating :
5