Dangin tsohon shugaban kasa Dakta Goodluck Jonathan na fuskantar matsi a yayin da aka sace wata yar uwar mai dakin shi, Sarafina Otazi, a ranar 20 ga watan Disamba. An sace Otazi ne yayin da take bikin binne wani jam’in gwamnati daga Otuoke zuwa Ewoi. Wani dan uwan su ya bayyana ma Jaridar The Sun cewa wadanda suka sace ta sun fara bukatar Naira Miliyan Dari, wanda daga bisani suka maida shi Miliyan 40.
Sannan kuma ya toke su dasu sake ta fomin iyalin basu da itin wannan kudin da zasu basu. Ya kuma bayyana tsoran shi akan cewa kila sun kashe ta fomin basu ji daga wajen taba.
Wannan bashi bane lokaci na farko da aka sace daga cikin dangin Jonathan. An sace wani dan uwan shi wattanni Biyu da suka wuce a karamar hukumar Ogbia.
Title :
An Sace Wata Yar uwar Goodluck Jonathan
Description : Dangin tsohon shugaban kasa Dakta Goodluck Jonathan na fuskantar matsi a yayin da aka sace wata yar uwar mai dakin shi, Sarafina Otazi, a ra...
Rating :
5