A jiya ne akayi bikin Kaduna Music festival. wanda manya mawaka Najeriya kaman su Olu Maintain, MI, Wande Coal, Patoranking da Dauda Kahuto RaRa suka Halartar wajen bikin. bikin dai anyi ne a babban stadium dake kaduna. yayi da duk mawaka dake wajen suka yi wakan su..matasa garin Kaduna sun hana Adam A Zango yi waka,ta hayan yi jefa da yi tsãwa [BAMASO Bamaso] dalilin suna yi nayi haka shine wai Adam A Zango Ya ce shi ya koya wa yan Kaduna daukan waka da sa kaya mai kyau..Rarara ne ya basu hakuri..
zaku ci karin bayani
Title :
An Jefi Adam A Zango A Kaduna
Description : A jiya ne akayi bikin Kaduna Music festival. wanda manya mawaka Najeriya kaman su Olu Maintain, MI, Wande Coal, Patoranking da Dauda Kahuto ...
Rating :
5