1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Uncategories » Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo

Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo

By Abdul Mk
4 Comments
Tuesday, 3 November 2015

INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN.
A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya samu matansa biyu da uwargida da amarya a matsayin masoyan juna cikin harkar ‘Madigo.’
Saninmu ne cewa a yau an wayi gari matsalar hulda tsakanin masu jinsi daya yana kutsowa cikin al’ummarmu. Har ta kai wasu kasashen duniya, musamman yammacin duniya sun fara yekuwar neman izinin auren jinsi daya. Hakan ta sa sanya wasu tsirarrun ‘yan kasar nan a lokuta daban-daban su ma suke nemi su bi sahun wadansan la’anannun, wai suna neman gwamnatin kasar ta yarje musu auren jinsi daya, inda namiji zai auri dan’uwansa namiji, mace ma ta auri mace!
Tun kafin a je ko’ina ‘yan Nijeriya baki dayansu, suka fito fili suka yaki lamarin, su kansu masu madafun ikon kasar suka yi watsi da tayin da wasu shugabannin duniya suka yi. Ta tabbata dai babu yadda za a yi a amince da auren jinsi daya a Nijeriya.
Amma duk da haka, ba a rabu da bukar ba, aka haifi habu! Wadansu daga cikin al’ummarmu, ciki, har da Hausawa jefi jefi kan samu kansu a cikin wannan muguwar al’adar, inda za ka iske mace ta hakikice da ‘yar’uwarta mace, wai su masoya ne. Kwanan baya a Jihar Kaduna an kama wasu mata guda biyu da suka dambace bisa dalilin zargin juna da cin amana. Ita ‘mijin’ ta fara kamar matarta (daya macen) da duka, har ta kai su ga caji ofis, inda suka fallasa yawan shekarun da suka yi tare a matsayin mata da miji, har da sadaki!
Dangane da hakan ne wani magidanci mai suna Abban Umma a nan Arewa ya bugo waya tare da aiko mana hotunan iyalinsa suna aikata muguwar dabi’ar ta madigo. Magidancin mai kimamin shekaru 42, ya shaida mana dalla-dalla yadda lamarin ya faru, kana ya nuna mana hotunan yadda ya kama matan nasa. Sai dai mun shaida masa cewa ba za mu iya buga hotunan ba. Kana mun ba shi shawarar bai kamata a fallasa hakikanin sunayensu ba.
Malamin dai matafiyi ne, don kuwa yana daukar kayan gwari ne daga nan Arewa zuwa Kurmi, Ikko da sauran jihohin Kudancin kasar nan. A cewarsa, kafin ya kara mata sun jima tare da uwargida, don sun shafe akalla sukaru goma sha-daya tare da ‘ya’yansu hudu. Amma a koda yaushe uwargidan sai mita take masa cewa yana yawan damunta. A takaice dai ya nuna cewa uwargidansa ba ta ba shi hadin kai wajen ibadar aure, wanda hakan ta sanya har ya kwadaitu ya kara aure.
Ba tare da jimawa ba kuwa ya kara auren wata matar suka zama biyu. Ya samu kansa cikin sabuwar rayuwa, gidansa ya koma tamkar ‘Aljannar duniya’. Ya nuna cewa sakamakon auren da ya kara, ita ma uwargidan ta kara zage dantse, ta rika daukar dukkanin bukatunsa.
Kishi ya fara kunno gidan, aka rika kai ruwa-rana. Hakan ta sanya sai da ya zage dantse wajen wanzar da zaman lafiya a gidansa. Daga bisani, kamar yadda ya ba mu labari sai komai ya lafa. Hadin kai a tsakaninsu ba kama hannun yaro.
Kafin ranar da dubun nasu ya cika, kullum sai ya rika lura cewa matan nasa kayansu iri daya. Sannan idan ranar girkin amarya ne, sai uwargida ta yi mata komai, sannan idan dare ya yi, sai ya yi da gaske zai iya kwana a dakin wadda ke girkin. Sai dai ya same ta a dakin dayar.
Sannu a hankali, ya fahimci ba sa fada a tsakaninsu, amma duk lokacin da ya shiga dakin wata, sai dayar ta rika kaiwa da kawowa a dakin har gari ya waye. Ba ya fahimtar komai! Idan kuma ya yi tafiya, duk sa’adda ya kira wayar kowacce zai fahimci tare suke, ko da cikin talatainin dare ne.
Abin ya fara damunsa don ‘ya’yansa ma aka daina kula su, sai ya dawo ya iske yara ba wanka ba wanki, ba tattalin zuwa makaranta da sauransu.
A kwana a tashi wata rana ya shirya yin tafiya sai mota ta ba shi matsala a bisa hanyarsa ta zuwa Kurmi. Tun kafin ya kai Abuja a daidai wani kuaye mai suna Katari. Da ya fahimci motar ta samu babbar matsala sai ya yanke hukuncin komawa gida, Allah bar shi da safe ya taho da masu gyara su duba motar da kyau. Ya bar yaransa a motar ya koma.
Ana ruwa kamar da bakin kwarya ya dawo, bai yi wata-wata ba, ya nufi dakin mai girki a ranar. Ya kwankwasa kamar zai balla daki, shir kin al’ummarmu, ciki, har da Hausawa jefi jefi kan samu kansu a cikin wannan muguwar al’adar, inda za ka iske mace ta hakikice da ‘yar’uwarta mace, wai su masoya ne. Kwanan baya a Jihar Kaduna an kama wasu mata guda biyu da suka dambace bisa dalilin zargin juna da cin amana. Ita ‘mijin’ ta fara kamar matarta (daya macen) da duka, har ta kai su ga caji ofis, inda suka fallasa yawan shekarun da suka yi tare a matsayin mata da miji, har da sadaki!
Dangane da hakan ne wani magidanci mai suna Abban Umma a nan Arewa ya bugo waya tare da aiko mana hotunan iyalinsa suna aikata muguwar dabi’ar ta madigo. Magidancin mai kimamin shekaru 42, ya shaida mana dalla-dalla yadda lamarin ya faru, kana ya nuna mana hotunan yadda ya kama matan nasa. Sai dai mun shaida masa cewa ba za mu iya buga hotunan ba. Kana mun ba shi shawarar bai kamata a fallasa hakikanin sunayensu ba.
Malamin dai matafiyi ne, don kuwa yana daukar kayan gwari ne daga nan Arewa zuwa Kurmi, Ikko da sauran jihohin Kudancin kasar nan. A cewarsa, kafin ya kara mata sun jima tare da uwargida, don sun shafe akalla sukaru goma sha-daya tare da ‘ya’yansu hudu. Amma a koda yaushe uwargidan sai mita take masa cewa yana yawan damunta. A takaice dai ya nuna cewa uwargidansa ba ta ba shi hadin kai wajen ibadar aure, wanda hakan ta sanya har ya kwadaitu ya kara aure.
Ba tare da jimawa ba kuwa ya kara auren wata matar suka zama biyu. Ya samu kansa cikin sabuwar rayuwa, gidansa ya koma tamkar ‘Aljannar duniya’. Ya nuna cewa sakamakon auren da ya kara, ita ma uwargidan ta kara zage dantse, ta rika daukar dukkanin bukatunsa.
Kishi ya fara kunno gidan, aka rika kai ruwa-rana. Hakan ta sanya sai da ya zage dantse wajen wanzar da zaman lafiya a gidansa. Daga bisani, kamar yadda ya ba mu labari sai komai ya lafa. Hadin kai a tsakaninsu ba kama hannun yaro.
Kafin ranar da dubun nasu ya cika, kullum sai ya rika lura cewa matan nasa kayansu iri daya. Sannan idan ranar girkin amarya ne, sai uwargida ta yi mata komai, sannan idan dare ya yi, sai ya yi da gaske zai iya kwana a dakin wadda ke girkin. Sai dai ya same ta a dakin dayar.
Sannu a hankali, ya fahimci ba sa fada a tsakaninsu, amma duk lokacin da ya shiga dakin wata, sai dayar ta rika kaiwa da kawowa a dakin har gari ya waye. Ba ya fahimtar komai! Idan kuma ya yi tafiya, duk sa’adda ya kira wayar kowacce zai fahimci tare suke, ko da cikin talatainin dare ne.
Abin ya fara damunsa don ‘ya’yansa ma aka daina kula su, sai ya dawo ya iske yara ba wanka ba wanki, ba tattalin zuwa makaranta da sauransu.
A kwana a tashi wata rana ya shirya yin tafiya sai mota ta ba shi matsala a bisa hanyarsa ta zuwa Kurmi. Tun kafin ya kai Abuja a daidai wani kuaye mai suna Katari. Da ya fahimci motar ta samu babbar matsala sai ya yanke hukuncin komawa gida, Allah bar shi da safe ya taho da masu gyara su duba motar da kyau. Ya bar yaransa a motar ya koma.
Ana ruwa kamar da bakin kwarya ya dawo, bai yi wata-wata ba, ya nufi dakin mai girki a ranar. Ya kwankwasa kamar zai balla daki, shiru, amma yana dan jin motsi a dakin. Ya koma dakin dayar, can ma shiru. Sai babban dansa ya yi firigigi ya fito. Dan kimamin shekaru 10 ya shaida masa cewa Anti Amarya na dakin mama tun dazu.
Nan fa hankalinsa ya tashi, ya nufi dakin ya sa karfi ya tura kofar. Cikin mamaki da abin da ya daga masa hankali, ya tarar da su haihuwar-uwarsu bisa gado suna yamutsa juna. Ko a jikinsu, don ba su ma san ya shigo ba.
Har sai da suka kammala abin da suke yi ne suka wartsake sannan suka fahimci mijinsu ke tsaye a kansu. Amma duk da hakan amaryar ce kadai hankalinta ya tashi, amma uwargidan ko a jikinta.
A haka aka kwana a gidan ran nan babu barci. A nan ne ya fahimci lamarin nasu ya baci. Ashe duk abin da ake yi, uwargidan ta aure masa amaryar!
To, membobin wannan majalisar da masu karatu kun ji halin da wannan bawan Allah ya samu kansa ciki. Wace irin shawara za a ba shi? A yanzu haka bai bayyana wa kowa ba sai mahaifiyarsa. Sannan bai ce da su uffan ba.
Jama'a masu mata biyu ko fiye da haka lokac ya yi da zaku rika san ya wa matan ku ido.
Jama'a Allah Ya kawo mu zamanin da kishiya ke auran kishiya.
Muna rokon Allah Ya shirya matan musulmi

      

Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 14:31
Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo Title : Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
Description : INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
Rating : 5
Related Posts:

    LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
    Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

    Delivered by FeedBurner

    4 Responses to "Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo "

    AYYASH'S BLOG said...

    Lallai wannan Bawan Allah yashiga Matsala Allah ya fitar dashi su kuma Allah kashirya su amma fa akwai hatsarin gaske domin zaiyi wuya ya iya hanasu wannan shaawar shaidan din wannan babban Bala i ne duk wata shaawa imbata sharia ba toh dan adam ya guje ta domin takan iya zama Ala qaqai Ya Allah kamana kaman gatar wannan ak amarin na ban tsoro sosai ganin yanda yan mata budare zaka ga suna Latsa juna da sunan wai abokan taka wani sain ma zaka ga suna rungumar juna suna kiran ma juna masoyiyata wanda a duk randa naga hakan hankali na ke tashi domin komai zai iya faruwa ya Allah kamana tsare

    20 November 2016 at 02:07
    Unknown said...

    Hakika Wannan Bawan Allah Ya Shiga Tsnantsar Tsagwaro Tsabagen Tashin Hankali.

    Shawarata Anan Itace: Yana Da Damar Yin Abu biyu:
    1* Ko Dai Ya Sakesu
    2* Ko Dai Yabarsu

    *Abin Da Yasa Mukace Ya Sakesu Shine: Kada Su Gurbata Tarbiyyar Yaran Su Da Na Yayan Makwabta.

    *Abin Da Yasa Mukace Yabarsu Shine: Yayi Kokarin Yakicesu Daga Wannan Lalata Ta Hanyar Yi Musu Nasiha Da Wa'azi Da Kuma Tsayawa Tsayin Daka Wajen Biya Musu Bukatarsu Yadda Zasu Gamsu Su Daina Fito Da Tsaraicin Junansu Ballantana Har Daya Tagani Su Yawaita Ambaton Allah Da Salatin Annabi (S.A.W.) Insha'allahu Allah Zai Taimakesu Muna Fatan Allah Ya Gafarta Mana Zunuban Mu na Fili Dana Boye.

    Allahumma Gifir Zunubana Kulluhu Bijahi Ahmadu Muhammadu Mahmudu Sallallahu Alaihi Wasallam.

    2 December 2016 at 09:26
    Unknown said...

    Innalillahi wa inna ilai raju'un.
    Allah ya shiryemu baki daya da kuma al'ummar musulmai,
    Gaskiya shawara ta gari annan ita kawai ya sallamesu, kuma kada ya tona musu asiri ya barsu da halinsu, sannan yayi musu fatan Allah ya shiryesu.
    Saboda yana da yaya tare da su idan ya tona asirunsu kamar ya tona asirin yayansa ne.
    akwai hadisin Annabi da ya kecewa ( Duk wanda ya rufa asirin dan uwansa musulmi, Allah zai rufa masa nasa ranar tashin alkiyama).
    Gaskiya bayan haka babu wata tacewa illa kawai addu'a.
    Allah ya shiryemu Ameeeeeen.

    18 September 2017 at 16:26
    Unknown said...

    Subahanallahi walhamdulillahi wallahu AKBAR.ALLAH Kaine ALLAH,kai kafimu sanin abinda yake na boye da na fili,Ubangiji ka tausayawa Al'ummanka,ka amshi Du'a'inmu, ya ALLAH kai kasan karatun kurma, ka cece mu,ka daukaka darajanmu,ka tausayawa mazaje,kayi mana tsari da sharrin shaidan la'ananne,kasa muci duk wata jarabawanka,ya ALLAH nisantar da mu ka wannan mummunan aiki ka shiryemu,ka shiryi mabiya bayanmu.su masu wannan aiki ya ALLAH na rokeka,da zatinka,Dan girmanka ki shiryemu ka rufa mana asiri duniya da lahira...wannan Bawa naka daya shiga cikin wannan matsanancin hali ya ALLAH ka fidda shi.Allahumma innana uzubika min fitnatil masi'il DAJJAL Ameen

    18 September 2018 at 08:40

    Post a Comment

    ← Newer Post Older Post ⇒ Home
    Subscribe to: Post Comments (Atom)

    Video Of Day

    Popular Posts

    • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
      INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
    • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
      Click To Download Download
    • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
         Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
    • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
      shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
    • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
      Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
    • YAYANA MIJINA Part 1
      Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
    • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
      Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
    • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
      Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
    • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
      YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

    Facebook Page

    ads 1

    Ads 2

    Powered by Blogger.
    • Home

    Subscribe to 1Arewa TV



    Report Abuse

    Search This Blog

    Blog Archive

    • ►  2024 (11)
      • ►  August (5)
      • ►  June (2)
      • ►  April (4)
    • ►  2022 (2)
      • ►  March (2)
    • ►  2020 (28)
      • ►  August (9)
      • ►  July (14)
      • ►  May (2)
      • ►  March (1)
      • ►  February (2)
    • ►  2019 (4)
      • ►  November (3)
      • ►  October (1)
    • ►  2018 (762)
      • ►  September (2)
      • ►  August (2)
      • ►  June (70)
      • ►  May (98)
      • ►  April (48)
      • ►  March (408)
      • ►  February (127)
      • ►  January (7)
    • ►  2017 (1438)
      • ►  December (129)
      • ►  November (97)
      • ►  October (258)
      • ►  September (167)
      • ►  August (338)
      • ►  July (223)
      • ►  June (80)
      • ►  May (54)
      • ►  April (12)
      • ►  March (14)
      • ►  February (10)
      • ►  January (56)
    • ►  2016 (1350)
      • ►  December (82)
      • ►  November (108)
      • ►  October (197)
      • ►  September (199)
      • ►  August (118)
      • ►  July (43)
      • ►  June (74)
      • ►  May (70)
      • ►  April (89)
      • ►  March (128)
      • ►  February (149)
      • ►  January (93)
    • ▼  2015 (2312)
      • ►  December (182)
      • ▼  November (308)
        • Kafin Kayi Barci
        • Yanda Ake Hada Lemon Juice
        • Yan Boko Haram Sun Sace Wasu Mata A Banburaitai
        • Photos: Buhari Ya Isaa Paris Dan Halartar Taron Sa...
        • Ana Ta Samun Nasarar Kwato Shanun Sata a Kano
        • Zargin Kinshiyoyin Ta Sun Mata Asiri
        • Al'ajabi Part 16
        • Hisbah Ta Kama Wani Dan Sanda Da Yi Wa Budurwa Ciki
        • An kaiwa 'yan Shi'a hari a Masallaci a Bangaladash
        • Video: Download Highlight Leicester City 1 Manches...
        • Video: Download Highlight Barcelona 4 Real Sociedad 0
        • Yanda Ake Hada Cake
        • Photos: Yusuf da Zahra Buhari Su Halarci Taron Yay...
        • Photos: Sabin Hotuna Shahida Sanusi Lamido Sunusi
        • Buhari Ya Nada Sabun Alkalai
        • Al'ajabi Paart 15
        • Yan Boko Haram Na Shirin Kaima Abuja Hari
        • Mummunar Shiga Mai Bayyana Tsaraici Da Yan Uwa Mat...
        • New Music: Inda Rai Darabo By Hussaini Danko
        • Graphic Photos :Adadin Mutanen Da Su Ka Rasu A Har...
        • Photos: Gwamna Jihar Bauchi Ya Ziyarci Atiku Abubakar
        • Graphic Photos:Yanayi Wanda Ya Kai Hari Yau A Jiha...
        • Tafsir: Rikicin Duniya Da Na Lahira By Sheikh Isa ...
        • Hanyoyin 25 Masu Sauki Domin Samun Lada Mai Yawa
        • New Music: Kana Raina By Hussaini Danko
        • Bom Ya Tashi Dan Yan Shi'a 15 A Kano
        • Photos: Buhari Ya Gana Da Sarauniyar Ingila A Malta
        • Tafsir: Tambayoyi Tara Bayan Mutuwa By Sheikh Isa ...
        • Graphic Photos: Wani Dalibi Poly Ya Kashe Kansa
        • Buhari Na Neman Jefa Kasar Nan Cikin Mummunan Hali...
        • Yadda Wani Attajiri Ya Yi Wa Kansa Yankan Rago A J...
        • New Film: Zurfin Ciki 2015 Part 2 Starring Ali Nuhu
        • Yan Najeriya Sun Nuna Bacin Ransu Da Buhari
        • Dan Marigayi Audu Abubakar Ne Zai Maye Gurbin Sa A...
        • Kotu Ta Hana Wata Ma'aikaciya Sanya Hijab A Faransa
        • Photos: Buhari Yabar Najeriya Zuwa Malta
        • Photos: An Kaddamar Da Sarkin Kano Mastayi Sabon C...
        • Photos: Gwamna Jihar Nasarawa Ya Kwanta Akan Katif...
        • Nafisah Abdullahi Tayi Allah Wadai Da Matan Da Ke ...
        • Photos: Happy Birthday Haleema Atete, Ga Sabin Hot...
        • New Film : Zurfin Ciki 2015 Part 1 Starring Ali Nu...
        • An Haramta Yi Wa Mata Kaciya A Gambia
        • Magajin Garin Kano Ya Rasu
        • Photos:Buhari,Osinbajo, Saraki, Tinubu Da Amaechi ...
        • Video: Manchester United 0 PSV 0
        • Video: Shakhtar Donesk 3 Real Madrid 4
        • Yanda Ake farfesun kifi
        • Yanda Ake Karya Sihiri Da Lalata Sharrin Aljanu
        • Photos: Buhari Ya Halarci Wajen Binne Matan Awolowo
        • Za A Fara Kama Masu Boye Fetur A Najeriya
        • Abu Ashirin Da Mata Ke So
        • Macen da Aljanna ta fi Karfin ta
        • New Music: Nayi Kira By Hussaini Danko
        • New Music : Kira Nake by Hussaini Danko
        • Yanda Ake Hada Kunu Aya
        • Al'ajabi Part 11
        • Paparoma zai je Kenya
        • An gano wata jigidar bama-bamai a Paris
        • Bangladesh ta haramta amfani da Facebook saboda Tsaro
        • Graphic Photos: Abunda Kishiyarta Ta Mata Ranar Am...
        • Hanyoyin 15 Da Zaka Bi Domin Gujewa Aikata Zinna
        • Al'ajabi Part 13
        • Al'ajabi Part 12
        • Video: Barcelona 6 Roma 1
        • Video: Arsenal 3 Dinamo Zagreb 0
        • Video: Maccabi Tel-Aviv 0-4 Chelsea
        • Photos: An Ba wa 2face Sarauta A Kaduna
        • Buhari Ya Bada Sakon Ta’aziyya Ga Iyalan Audu
        • APC Za Ta Tsayar Da Sabon Dan takara
        • New Music: Mafita By Hussaini Danko
        • New Music: Rabin Mutum By Hussaini Danko
        • Al'ajabi Part 14
        • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
        • Graphic Photos: Wata Yarinya Tana Bukatar Taimako ...
        • Hakurin Zama Da Mace Mara Biyayya
        • Photos: Aisha Buhari A Offishin FIRST LADY
        • Photos: Major AL Ayangbesan, Soja Najeriya Wanda B...
        • Boko Haram, ISIS, Al-Qaeda Na Shirin Kai Hari — Am...
        • Photos: Sabin Hotuna Iyalan Marigayi Sani Abacha
        • New Music: Shakuwa By Hussaini Danko
        • Photos: Buhari Ya Halarci Taron Kasashen Masu Arzi...
        • An rataye 'yan adawa biyu a kasar Bangladesh
        • Darussa Bakwai Game Da Rasuwar Dan Takarar Gwamna...
        • Photos: Isar Buhari Iran
        • Abunda Dokar Zabe Tace Akan Mutuwar Audu
        • An yi jana'izar Abubakar Audu
        • Mutane 8 sun mutu a harin Maiduguri
        • Film: Download Hausa Shargalle Part 2 Starring Sul...
        • Photos: Adama Indimi A Sabon Hotuna
        • New Music: Sirrina By Hussaini Danko
        • Photos: Ali Artwork Ya Ziyarci Rahma Sadau
        • Prince Abubakar Audu Dan Takara Gwamna Jihar kogi ...
        • An Kai Hari A Garin Kauye Mafe Dake Borno
        • Photos: Buhari Yabar Najeriya Zuwa Iran
        • Photo; Aisha Buhari, Ambode Da Bola Tinubu Wajen W...
        • Film: Download Hausa Film Shargalle Part 1
        • Al'ajabi Part 10
        • List: Makarantu Sakandare Da Suka Fi Kowani Makara...
        • Photo: Buhari Tare Da Tsohon Direban Sa Da Yar sa
        • Music: SO by Hussaini Danko
      • ►  October (389)
      • ►  September (198)
      • ►  August (182)
      • ►  July (211)
      • ►  June (216)
      • ►  May (239)
      • ►  April (187)
      • ►  March (116)
      • ►  February (54)
      • ►  January (30)
    • ►  2014 (7)
      • ►  December (6)
      • ►  January (1)

    Labels

    • Al'ajabi
    • Arewa
    • Bollywood
    • Daga Jama'a
    • English News
    • Fadakarwa
    • Fadakarwa Labarai
    • family
    • Family related
    • Fasaha
    • Gida Nijeriya
    • Girke-girke
    • Hausa
    • Hausa Article
    • Hausa Film
    • Hausa HipHop
    • Hausa HipHop Music
    • Hausa Musi
    • Hausa Music
    • Hausa Novels
    • HipHop Music
    • Hollywood
    • Islamic
    • Kan
    • Kannywood
    • Kiwon Lafiya
    • Labarai
    • Labarai :
    • Labarai kannywood
    • Labari
    • Labari Al'ajabi
    • Labari. Gida Nijeriya
    • Labarin Siyasa
    • Labarin Wasanni
    • Labarun Duniya
    • Mu Sha Dariya
    • News
    • Nollywood
    • Photos
    • Rariya
    • Rayuwar Duniya
    • Sadarwa
    • Siyasa
    • Slider
    • Sports
    • Tafsir
    • Tarihi
    • Video

    Main

    • Home

    Populars

    • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
      Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
    • The Missing seven-year-old boy found dead in Kano
      Seven-year-old Khalifa Saminu Saleh was tragically found deceased six days after he was reported missing in the Kuruma community...
    • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
        The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
    • Rikicin Tsakanin Hadiza Gabon Da Zaharadeen Sani ( Bayanai Da Rahoto) S...
    • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
      In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
    • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
       Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...
    • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
    • (New Music) Reason By Peevibes
        PeeVibes - Reason Williams Akinsola Precious Popularly known as peevibes has returned again with this mind blowing song tagged “Reason”. T...
    • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
    • Suspect - Episode 1 ( Dj Giggs ft J Prince ft Nabs Kid) Hausa HipHop Ser...

    Navigation

    social Media

    Categories

    Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
    Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
    Design by Abdul Mk
    Powered by Blogger