SIHIRI SHI NE HADIN KAI TSAKANIN ALJANI DA BOKA DOMIN A CUTAR
DA WANI MUTUM TA WATA ‘BOYAYYIYAR HANYA.
.
.
A yanzu ina so ne in kawo muku yadda za ka lalata SIHIRIN da aka yi maka
ko aka yi wa wani ko kuma korar Aljanun da suka damu mutane insha
Allahu.
.
.
Amma yana da kyau in fara yin bayanin Alamomin da in ka ji su a tare da
kai za ka gane an yi maka sihiri ko kuma an yi wa wani, sannan in kawo
maka yadda za ka warware shi ta hanyar Ayoyin Alqur'ani da addu'o'in
Manzon Allah
(SAW).
.
.
YADDA ZA KA GANE KANA DA ALJANU KO
KUMA AN YI MA KA SIHIRI
==============================
========
Ana gane mai Aljanu ne ko wanda aka yiwa
sihiri ta hanyoyi guda uku:
1) Alamomin boye.
2) Alamomin sirri.
3) Alamomin zahiri.
.
.
*Alamomin boye sune alamomin da shi mara
lafiyar
ne kawai ya ke iya ji ko ganin su a tare da
shi.
Kamar
*Yawan mafarki mai abin tsoro.
*Yawan ciwon kai dab da magriba.
*Jin abu nai ma yawo a jiki kamar kiyashi.
*Haka kawai gaban mutum ya dinga faduwa.
*yawan mafarkin saduwa.
*Rashin son yin aure.
*Bacin rai mara dalili.
*Yawan tunane_tunane marasa amfani.
*Gane-ganen abubuwan tsoro kamar karnuka,
macizai, kuraye da dai sauran su.
*Jin kasala lokacin da za ka yi sallah.
*Jin ciwon kai lokacin da ake karanta
Alqur‘ani.
*Rashin fahimtar karatu ko kuma saurin
zubewar sa,
musamman ma na addini.
*yawan jin an kira sunan ka kuma ka waiwaya
ba ka
ga kowa ba.
*yawan jin kamar an caka ma ka kibiya ko
allura a
jiki.
*za ka kwanta barci da wuri amma ya ki
daukar ka
sai dab da asuba.
*Yawan batan kudi ko kayan amfani.
*Yawan fada ko gaba da mutane.
Da dai sauran alamomi.
Ya a ke gane mai Aljanu? ko wanda aka jefe
shi da Sihiri(kashi na biyu)
Ana gane mai Aljanu ne ta hanyoyi guda uku
kamar
yadda mu ka fada tun a farko
1) Alamomin 6oye
2) Alamomin sirri
3) Alamomin zahiri
Mun yi bayanin alamomin 6oye, yanzu ga
alamomin
sirri.
Alam
Title :
Yanda Ake Karya Sihiri Da Lalata Sharrin Aljanu
Description : SIHIRI SHI NE HADIN KAI TSAKANIN ALJANI DA BOKA DOMIN A CUTAR DA WANI MUTUM TA WATA ‘BOYAYYIYAR HANYA. . . A yanzu ina so ne in kawo muk...
Rating :
5