*kankana
*strewberry
*lemon zaki
*lemon tsami
*suga
*flavour
zaki yanka kankana da lemon zaki ki cire kwallayan su ki markadasu tare da strewberry ki tacesu ki dan matsa lemon tsami kisa flavour kadan da suga ki juye a jug,kisa a na'ura me sanyaya abinsha{fridge}ko kisa kankara.