๏ Aya
๏ Suga
๏ Danyar citta
๏ Flavour
๏ Kwakwa
๏ Madarar ruwa
๏ Dabino
za a jika aya ta jiku,a wanketa a saka kwakwa 1 da dabino kamar 7 ko 10,da citta danya ko busasshiya,a kai inji a markado a tace kamar za ayi koko,sai a juye madarar nan a ciki,asa suga da flavour a juya a jefa kankara ko asa a fridge,