Yan Najeriya masu amfani da kafafen sada zumunta sun to korafe korafe akan Shugaban kasa Muhammadu Buhari akan abubuwan dake faruwa a Najeriya. Masu korafin sunyi amfani da #openlettertomrpresident watau (budaddiyar wasika zuwa ga shugaban kasa) Inda suke bayyana rashin gamsuwar su.
Amma Sai Jam’iyyar APC tayi sauri Ta bukaci Yan Najeriya da Subi a hankali da shugaban kasan
“Munyi hakuri da Shugaban kasa. Yanzu ne ya kafa gwamnati. Za muga sabuwar Najeriya nan bada dadewa ba.
Shugaban Muhammadu Buhari dai yayi tafiya tafiya da dama sun again da aka rantsar dashi dashi a matsayin shugaban kasa.”
Title :
Yan Najeriya Sun Nuna Bacin Ransu Da Buhari
Description : Yan Najeriya masu amfani da kafafen sada zumunta sun to korafe korafe akan Shugaban kasa Muhammadu Buhari akan abubuwan dake faruwa a Najeri...
Rating :
5