Bincike jami’an tsaro ya nuna cewa an samu labari yan Boko Haram na shirin kaima Babban birnin Najeriya, Abuja hari.
Wannan yazo ne daga Hukumar dake kula da Babban birnin Na Najeriya. Sakon yace: “Suna so ne su kaima wheaten ibada da kasuwanni hari. Suna so Kuma suyi amfani da kananan yara domin su taimaka masu.”
An tura wannan sakon ga duka wuraren ibada da kasuwanni domin mutane su kula.
Kimanin Wata 2 ke nan tunda kungiyar Boko Haram ta Kai hari a Abuja Inda Ta kashe sama da mutane 15 a wasu unguwanni dake wajen Abuja.
Title :
Yan Boko Haram Na Shirin Kaima Abuja Hari
Description : Bincike jami’an tsaro ya nuna cewa an samu labari yan Boko Haram na shirin kaima Babban birnin Najeriya, Abuja hari. Wannan yazo ne daga Hu...
Rating :
5