APPLE JUICE
>>>_____<<<
Tuffa 3
Madara 1
Pineapple flavour
Suga
ki wanke tuffar ki bare bayanta ki yankata kanana ki markadata a blanda idan ya markadu sai ki tace da rariya me laushi sannan kisa madara da sukari da flavour ki jujjuya kisa kankara ko kisashi a frg idan kinaso zaki iya kara ruwa,amma da kaurin ya fi,
ya kamata mu dinga hada lemuka da kanmu domin wanda ake hadawar yafi amfani kuma bamu saka sinadaran da suke da illaba.
Asmau Garba.
v
Title :
Yadda zaki hada lemu juice. (Apple Juice)
Description : APPLE JUICE >>>_____<<< Tuffa 3 Madara 1 Pineapple flavour Suga ki wanke tuffar ki bare bayanta ki yankata kanana ki...
Rating :
5