KAYAN HADI:-
*~Abarba
*~Suga
*~Ruwa
*~Fulebun abarba
YADDA AKE YI,da farko a wake kafin a
fareta sai ki nika a
cikin(blender)a tace,
bayan an tafasa sugan,bayan ya huce,sai a hada su guri daya a sa fuleb
o,a motsa sosai,sai
a saka a(frezer).
ASHA LAFIYA....!
Title :
Yadda zaki hada lemon abarba.
Description : KAYAN HADI:- *~Abarba *~Suga *~Ruwa *~Fulebun abarba YADDA AKE YI,da farko a wake kafin a fareta sai ki nika a cikin(blender)a tace, ...
Rating :
5