jami'in hulda da jama'a na rundunar yan sanda na jihar bauchi ya tabbatar da faruwan al amarin.inda ya tabbatar da kama mutum hudu da ake zargi akan faruwar al'amarin.rundunar ta bayyana sunayensu kamar haka. hillary josehp.mudashiru bako.nasiru haruna da kuma hamisu yashi.rundunar ta bayyana cewa sun burne gawar rose luka a wani wajen zubar da shara dake unguwar bayan gari.rundunar tabayya cewa zata gurfanar da wa'inda ake zargi a gaban kotun magistrate na daya dake bauchi a 12 ga watan disamba.
Title :
Wata Budurwa Tarasa Ranta Sakamakon Yunkuri Zubar Da Ciki A Bauchi
Description :
jami'in hulda da jama'a na rundunar yan sanda na jihar bauchi ya tabbatar da faruwan al amarin.inda ya tabbatar da kama mutum hud...
Rating :
5