Ina mai kira ga matasan nigeria musamman ma matasan arewa da cewa ya kamata ku farga yanzu ku gane yan siyasan nan ba kaunar ku sukeyi ba idan ka duba ka gani cewa buhari yana da kyakyawan niyya akan matasa amma wasu wai wanda ake kira sanatoci wai sune suke koma baya akan ci gaban matasan nigeria to ku sani Dama nace zan mayar muku da raddi mu muka zabe ku kuma dadin mulki waadi zamuci gaba da kira ga matasan mu 2019 idan Allah ya kai mu ba wanda zai fita muku yawon campaign kuma sai mun canza ku ai Dama kunje senate din don kuke hana aikin alheri ne ga mutane to don kun hana aba matasa marassa aikinyi 5000 ba komai bane Dama baa fara ba bare ace sun saba kuma zaku neme mu muku ma zamu juya muku baya matasa ku farga duk sanatocin mu basa kaunar mu. Kuma hausawa sunce rama cuta ga macuci ibada ne to ku gama naku a shekara hudu ka dawo ka neme mu muce bama yinka bama sonku muma mun tsane ku kaman yanda kuka tsane mu.
Bashir ladan yuguda
05-11-2015
Title :
Shawari Ga Matasa Don Mu Gyara A Nan Gaba
Description :
Ina mai kira ga matasan nigeria musamman ma matasan arewa da cewa ya kamata ku farga yanzu ku gane yan siyasan nan ba kaunar ku sukeyi...
Rating :
5